Duba jiga-jigan aiyukan da Gwamnatin Buhari ta kammala kafin 2019

260

Duk da yake ba kasafai aka fiye samun gwamnatin da ta gaji wata a siyasa ta karasa aiyukan da wacce ta shude ta faro ba musamman idan da akwai bambancin jam’iyya, amma sai dai hakan bai hana shugaban kasa Muhammadu Buhari cigaba da karasa manyan aiyukan gina layin dogo da tsohuwar gwamnatin PDP ta fara ba.

wanda hakan ya baiwa gwamnatin ta APC mai mulki damar kammala wasu jiga-jigan aiyuka har hudu na jirgin kasa, aiyukan kuwa sune;

1. Abuja – Kaduna

2. Abuja Metro
3. Itakpe – Warri
4. Lagos – Ibadan

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan