Nura Abubakar Mai kimanin shekara 38 mazaunin unguwar Indabawa, yau kimanin shekara TAKWAS a kwance yana jinya a sakamakon haduwa da tsautsayin hatsari akan titin State road cikin birnin Kano.
Al’umma bayin Allah Ga Wata Gaba Domin Da Cewa Da Yardar Ubangiji A Yanzu Haka Hukumomin Asibitin Kashi Na Dala Sun Rubutawa Malam Nura Takardar Aiki Yau Shekara Uku Kenan Yana Neeman Kudin Da Za’ayi Masa Aiki Akan Naira Dubu Dari Uku Da Hamsin (N350,000) Domin Ya Samu Damar Da Zai Iya Zama, Motsa Yan tsuntsa na kafa da hannu.
A Yanzu An Samu Yiwa Malam Nura Aiki Kashi Na Farko Alhamdulillah An samu Dacewa Domin Yana Iya Motsa Hannun sa Amma Kuma Har Yanzu Lakar sa Tana da Bukatar cikon Aikin Kaso na Biyu da Kuma Na Uku.
Ranar Talatar nan mai zuwa Malam Nura zai koma asibiti domin sake yin gwaji kuma hukumomi sun bukaci Naira Dubu Talatin Da Daya Da Dari Daya N31,100 cikin ikon Allah Malam Nura Ya samu Damar Hada Naira Dubu Ashirin Da Biyar Saboda Wannan Gwaji da za’ayi masa ranar talatar nan don haka yanxu Malam Nura Yana neman cikon naira dubu Shida da naira dari daya N6,100 nan da talata mai zuwa insha Allah.
Duk bawa mai tausayi idan ya ci karo da labarin Malam Nura Sai Ya Zubar Da Hawaye Saboda Tausayawa Da Jajantawa Yau Kimanin Shekara Takwas Yana Kwance A Guri Daya Ga Jinya, Ga Babu ta yadda abinci da kuma kudin magani ya gagara. Shekara Uku Kenan da rubuta masa takardar aikin tiyata Amma kudin sun gagara samuwa.
Yan Uwa Kada Mu Raina Abunda Zamu Bayar Duk Kankantarsa domin Taimakawa mai neman taimako, abun da muka bayar Allah ya saka a mizani. Amma Malam Nura Yana Da Hakki Akan Mu Yan Uwansa Musulmai don haka muyi tarayyah gurin faranta masa domin samun yardar Ubangijinmu Allahu.
“Bahaushe yace mai zuciya ake gayawa biki ba mai tarin dukiya ba”
Kuna Iya Tuntubar Mu Ko Turo da Taimakon Ku Ta hanyoyi kamar haka
Sadiya Yola
Account Number Gt Bank 0020075858
Phone number 08123128645
Mahmoud Gwarzo
Account number Gt Bank 0169842902
Phone number 080 34115709
Abba Umar
Account number
Phone number +2348065509237
Daga Mahmoud_Gwarzo