A ranar Juma’a ne gungun alkalai biyar da Mai Shari’a Mohammed Dattijo ke jagoranta suka tabbatar da hukuncin soke zaben fitar da gwani na ‘yan takarar gwamna da wani tsagi na jam’iyyar APC ya gudanar a jihar Rivers, suna mai cewa zaben cike yake da rashin bin ka’idoji.
Za mu kawo cikakken labarin nan gaba in shaa Allah.
Turawa Abokai