Home / Gwamnati / Ɗan gani Kashenin Buhari ya Sake Lashe Zaɓe

Ɗan gani Kashenin Buhari ya Sake Lashe Zaɓe

Muhammed Kazaure Gudajiɗan Majalisa mai wakiltar Kazaure/Roni/Gwiwa/Yankwashi ta jihar Jigawa ya lashe zaben da aka gudanar a makon jiya.

Bayanan da muka samu sun bayyana ce ya samu yawan kuri’u:
APC-69288
PDP-18955

About Labarai24

Wannan Jarida ce ta shafin Intanet dake kawo muku labarai da rahotannin. har da Bidiyo da Audio.

Check Also

Shugabannin Addini Da Na Siyasa Na Ƙoƙarin Kifar Da Gwamnatina— Buhari

Fadar Shugaban Najeriya ta ce wasu ‘yan Najeriya marasa kishin ƙasa na ƙoƙarin haɗa kai …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *