Atiku ya kai labari a Abuja

281

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben shugaban kasa a Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Baturen Tattara sakamakon zabe a Abuja kuma Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Lafiya, Nasarawa shi ya bayyana haka ranar Litinin a Cibiyar Tattara Sakamakon Zabe ta Kasa dake Abuja.

A cewarsa, jam’iyyar PDP ta samu kuri’u 259,997 inda ta doke jam’iyyar APC wadda ta samu kuri’u 152,224.

Turawa Abokai

1 Sako

  1. Hi. I have checked your labarai24.com and i see you’ve got some duplicate content so probably
    it is the reason that you don’t rank high in google.
    But you can fix this issue fast. There is a tool that generates articles like human, just search in google:
    miftolo’s tools

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan