Wata Sabuwa: Kotu ta Kwace Takarar Abba Kabir na PDP a Kano

301

Babbar Kotun Tarayya da ke da matsuguni a nan jihar Kano ta soke zaben fidda da gwani da jam’iyyar PDP ta gudanar a jihar Kano tare da buƙatar uwar jam’iyyar ta ƙasa da ta sauya sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin ɗan takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyar PDP sakamakon kura kurai da kotun ta gamsu da su lokacin da akayi zaɓen fidda Gwani na Jam’iyar a Kano.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan