INEC ta ce zaɓen gwamnan jihar Kano bai kammala ba

139

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta bayyana cewa zaben jihar Kano bai kammala ba.

Babban Jami’in Tattara Sakamakon Zabe na Kano, Farfesa BB Shehu ne ya bayyana haka ranar Litinin da daddare lokacin da yake bayyana sakamakon zaben gwamnan na jihar Kano.

Farfesan ya ce jam’iyyar PDP ta samu kuri’a 1,014,474 inda jam’iyyar APC ke biye mata da kuri’u 987,819

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan