Messi da Ronaldo suna sharafinsu wajen tara kwallaye

149

Tabbas gwarazan ‘yan wasan da suka addabi duniya a harkar kwallon kafa kuna suke cin karensu babu babbaka sun kafa tarihi.

Tarihin yawan cin kwallaye sama da 600 ko wannensu.

Ronaldo ya buga wasanni 801 ya jefa kwallaye 600 sannan ya taimaka an jefa kwallaye sau 199.

Lionel Messi ya buga wasanni 683 ya jefa kwallaye 600 ya taimaka anci kwallaye 233.

Shin ko wadannan ‘yan wasa zasu iya tarar da dan wasa Pele na kasar Brazil wanda ya jefa kwallaye sama da dubu?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan