A wasan Laliga da ake kara wa a yau a filin wasa na Santiago Real Madrid sun kwaci kansu da kyar a hannun Villarreal.
Wasan dai an tashi Real Madrid nada ci 3 inda Villarreal nada ci 2.
Saidai wasu na ganin cewar kawai Zidane yana zuba ‘yan wasan da yaga dama domin yaga suwa zai tafi dasu a Real Madrid sannan suwa zai sallama saga kungiyar.
Shin ko Zidane zai kwatanta abin da yayi a shekarun baya a wannan kungiyar kwallon kafan ta Real Madrid yadda yaci zalin kungiyoyin kwallon kafa daban daban a nahiyar turai har ya lashe gasar zakarun turai sau uku ko zai dora daga inda ya tsaya a kakar wasa mai zuwa?
Turawa Abokai