A yau an buga wasannin gasar ajin Premier ta Najeriya inda ankai ruwa rana sosai a wasu wasannin.
Ga yadda sakamakon wasannin suka kasance a jiya Asabar da yau Lahadi:
Asabar
Bendel Insurance 0 – 0 Niger Tornadoes.
El Kanemi Warriors 2 – 2 Go Round.
A yau Lahadi kuwa:
Sunshine Stars 2 – 1 Wikki Tourist
Mountain of Fire Ministry 1 – 0 Rivers United
Enyimba 3 – 1 Enugu Rangers
Kwara United 0 – 0 Lobi Stars.
Katsina United 3 – 2 Remo Stars.
Heartland 2 – 0 Yobe Stars.
Akwa United 2 – 1 Nasarawa United.
Kano Pillars 1 – 0 Plateau United.
Ifeanyi Uba 2 – 1 Delta Force.
Gombe United 1 – 0 Abia Warriors.
Turawa Abokai