Mai horas da Kwara United ya ajiye aikinsa

125

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kwara United kuma tsohon mai horas da Niger Tornadoes wato Abubakar Bala ya ajiye aikinsa da a kungiyar ta Kwara.

Ta bayyana cewar ya ajiye aikin ne haka kawai don ganin dabarsa.

A karshen makon nanne Kwara United ta buga kunnen doki da zakarun gasar wato Lobi Stars.

A yanzu dai haka Kwara na matsayi na 10 da maki 20.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan