Home / Labarai / Vardy ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Aprilu

Vardy ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Aprilu

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Leicester City kuma dan asalin kasar England wato Jemie Vardy ya lashe kyautar gwarzon watan Aprilu.

Very dai ya doke sauran abokan takararsa inda kai tsaye aka zabeshi duba da irin kokarin da yayiwa kungiyar tasa a watan na Aprilu.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Shugaban riƙon ƙwaryar gwamnatin ƙasar Chadi ya ziyarci Mohamed Bazoum

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwaryar kasar Chadi Janar Mahamat Idriss Deby lokacin da ya kai wa …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *