Martial zai bar Manchester United

171

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United wato Ole Gunner Solskjer ya bayyana cewar zasu sallami Antony Martial daga kungiyar.

Hakan ya biyo bayan rashin da’ar da Martial yake nunawa idan ana daukan atisaye a kungiyar.

Shin ko idan suka sayar da Martial wazasu sayo ya maye musu gurbinsa? Shin Martial ne abin sallama daga Manchester kokuwa sauran ‘yan wasan? Kokuwa dai harshi mai horas war ya cancanta a sallameshi?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan