Yau za a fafata wasan zagaye na biyu na gasar Europa wasan kusa dana karshe.
Valencia da Arsenal.
Wasan farko Arsenal ta lallasa Valencia daci 3 da 1.
Chelsea da Frankfurt.
Wasan farko sun tashi wasa 1 da 1.
Shin ko reshe zai juye da mujiya a yau kamar yadda a kayi a gasar zakarun turai?

Turawa Abokai