Bayern Munich na neman masu horas wa guda biyu

51

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich sun fitar da masu horas wa guda biyu da suka bayyana sha’awarsu ta daukan daya daga cikinsu.

Masu horas war kuwa sune akwai mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Ajax da kuma tsohon mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid wato Julen Lopetegui.

A cikinsu ne za a sami wanda zai maye gurbin Niko Kovac wato mai horas wa na yanzu kenan.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan