Wasu Manyan Malaman Kano Sun Raba Gari Da Ganduje

294

Rahotanni na bayyana cewa akalla manyan malaman addinin musulunci 4 na gwamnatin jihar Kano ne suka bayyana ajiye mukaman su nan take.

Sun hadar da shugaban hukumar Hisbah Mallam Aminu Ibrahim Daurawa, da kuma shugaban hukumar aikin Hajji ta jiha Malam Abba Koki.

Sauran sune Sheikh Abubakar Kandahar wanda shine kwamishinan din-din-din a hukumar shari’a ta jihar Kano, da kuma Sheikh Nazifi Inuwa, kwamishinan dini-din din a hukuamar Zakka Da Hubusi ta jihar Kano.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan