Masu horas wa 5 da Barcelona take farautar guda aciki

163

Bayan da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta kwakwadi ruwan bakin ciki na fitar da ita da akayi daga gasar zakarun turai yanzu kungiyar kwallon kafan ta Barcelona ta bazama neman mai horas wa.

A yanzu dai Barcelona sun bayyana sunayen masu horas wa guda 5 da zasu maye gurbin Valverde.

Ga jerin sunayen masu horas war da Barcelona take farauta.

  1. Quique Setien.
  2. Max Allegri.
  3. Xavi.
  4. Erik ten Hag.
  5. Laurent Blanc.

Shin ko wa Barcelona zata dauka?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan