Southampton sun iya kyankaysar ‘yan wasa da coaches

112
LONDON, ENGLAND - APRIL 25: Oriol Romeu of Southampton (14) celebrates as he scores their first goal with team mates during the Premier League match between Chelsea and Southampton at Stamford Bridge on April 25, 2017 in London, England. (Photo by Clive Rose/Getty Images)

Kungiyar kwallon kafa ta Southampton sun iya kyankaysar’yan wasa da masu horas wa.

Domin kuwa ‘yan wasan da kungiyar kwallon kafan ta kyankyasa a yanzu haka da zasu fafata wasan karshe na gasar zakarun turai suna da yawa:

Ga jerin ‘yan wasan da masu horas wa kamar haka:

SOUTHAMPTON, ENGLAND – APRIL 14: Jan Bednarek of Southampton celebrates with teammates after scoring his sides second goal during the Premier League match between Southampton and Chelsea at St Mary’s Stadium on April 14, 2018 in Southampton, England. (Photo by Warren Little/Getty Images)

A Tottenham akwaisu kamar haka:

Mauricio Pochettino.

Paulo Gazzaniga.

Toby Alderweireld.

Victor Wanyama.

A Liverpool kuwa akwaisu kamar haka:

Virgil van Dijk.

Dejan Lovren.

Sadio Mané.

Alex Oxlade-Chamberlain.

Adam Lallana.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan