Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal kuma dan asalin kasar Gabon wato Aubameyang ya kafa gagarumin tarihi.
Wannan tarihi da ya kafa shine na lashe takalmin zinare a gasar rukuni-rukuni ta nahiyar turai daban daban.

Ya lashe wannan takalmin na zinare a gasar Bundes Liga sannan a karshen kakar wasa ta bana ma ya lashe a gasar ajin Premier ta kasar Ingila.
Turawa Abokai