Rafinha zai bar Bayern Munich

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich wato Rafinha ya bayyana cewar zai bar kungiyar ta Munch a karshen kakar wasa ta bana.

Yace zaibi sahun Rebery da Arsen Robben inda suma zasuyi murabus a karshe kakar wasa ta bana.

Rafinha dai ya kwashe shekaru 8 a kungiyar ta Bayern Munich inda ya buga wasanni 266 ya jefa kwallaye guda 5

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan