Valverde baisan nakomarsaba a Barcelona.

29

Mai horas da Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona wato Valverde har yanzu baisan nakomar saba a kungiyar.

Tun dai da aka sallami Barcelona daga gasar zakarun turai da sakamako mafi muni har yanzu ba a bayyana makomar mai horas war ba.

Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafan ta Barcelona ta bayyana cewar bazata fadi makomar mai horas war ba har sai an buga wasan karshe na Copa del Rey tsakanin Barcelona da Valencia.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan