Home / Gwamnati / Buhari ya saki sunayen sabbin ministoci

Buhari ya saki sunayen sabbin ministoci

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya saki sunayen ministoci da aka daɗe ana dako.
Tuni an miƙa jerin sunayen ga Majalisar Dokoki ta Ƙasa don amincewa.
Mai magana da yawun Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ya yi alƙawarin cewa za a ɗora jerin sunayen a Intanet don kowa ya gani kafin ƙarshen ranar Talata, 2 ga watan Yuni.

About Hassan Hamza

Check Also

Ni da Obasanjo mu ka kuɓutar da ɗaliban babbar kwalejin gandun daji ta Afaka – Sheikh Gumi

Fitaccen malami Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana rawar da shi da Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *