Masu Horas War Da Sukafi Daukan Albashi Agasar Premier

139

Gasar Premier league ta kasar Ingila gasace mai daraja inda kuma yanzu akwai manyan masu horas wa acikinta.

Acikinsu akwai wadanda suka daukan albashi mai kauri wasu kuma sai ahankali.

Ga jerin masu horas war dasukafi daukan albashi a gasar ta Premier ta kasar Ingila:

  1. Guardiola na Manchester City yana daukan £20m.
  2. Mauricio Pochettino na Tottenham Hotspur yana daukan £8.5m.
  3. Solskjaer na Manchester United yana daukan £7.5m.
  4. Joggin Klopp na Liverpool yana daukan £7.5m.
  5. Manual Pellegrini na West Ham yana daukan £7m.
  6. Unai Emery na Arsenal yana daukan £6m.
  7. Frank Lampard na Chelsea yana daukan £5m.
  8. Brand Rodgers na Leicester yana daukan £5m.
  9. Howe na Bournemouth yana daukan £4m.
Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan