Najeriya da kasar Afrika ta kudu sunsha fafatawa a bangaren kwallon kafa, inda suka fara karawa da junansu a 1992 kuma Najeriya ta lallasa kasar Afrika ta kudun daci 4 da nema.
Jimilla kungiyoyin sun hadu sau 14 inda Najeriya ta samu nasara sau 7 sai Afrika ta kudu tasami nasara sau 2 aka buga kunnen doki sau 5.
Ga yadda tarihin Karawar tasu yake:
A 1992 Nigeria 4-0 South Africa.
A 1993 South Africa 0-0 Nigeria.
A 2000 Nigeria 2-0 South Africa.
A 2004 Nigeria 4-0 South Africa.
A 2004 South Africa 2-1 Nigeria.
A 2008 Nigeria 2-0 South Africa.
A 2008 South Africa 0-1 Nigeria.
A 2013 Aouth Africa 0-2 Nigeria.
A 2014 Nigeria 3-1 South Africa.
A 2014- South Africa 0-0 Nigeria.
A 2015 South Africa 0-0 Nigeria.
A 2017 Nigeria 0-2 South Africa.
A 2018 South Africa 1-1 Nigeria.
A 2019 kuma zaau fafata wato South Africa da Nigeria.