A jiya wato 18 ga watan Yuli na 2018 kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta sayo mai tsaron gida Alisson Becker daga kungiyar kwallon kafa ta A.S Roma.
Inda Kungiyar kwallon kafan ta Liverpool ta saye shi akan kudi £75m.
Inda ayanzu haka ya kama wasanni 51 a kungiyar ta Liverpool daga cikin wasannin daya buga a 27 ba a jefa masa kwallo ba.

Sannan kuma ya lashe gasar zakarun nahiyar turai a kungiyar kwallon kafan ta Liverpool.
Turawa Abokai