Arana mai kama ta yau wato 22 ga watan Yuli na 2002 Rio Ferdinand yaje kungiyar kwallon kafa ta Manchester United.
Ferdinand ya buga wasanni 455 a kungiyar ta Manchester sannan ya lashe kofuna guda 14 a kakar wasanni guda 12 daya bugamusu.
Ferdinand dai dan asalin kasar England ne.
Ko menene ya birgeka dangane da wannan dan wasa?
Turawa Abokai