Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF ta fitar da yadda za a fafata a wasan gasar zakarun nahiyar Afrika tsakanin kungiyoyin kwallon kafa daban daban.
Inda za a fafata wasannin farko a ranakun 9 da 10 da kuma 11 ga watan Ogusta na 2019 sannan kuma za a fafata wasannin zagaye na biyu a ranakun 23 da 24 da kuma 25 ga watan na Ogusta.
Ga yadda aka raba jaddawalin kamar haka:
Brikama United da Raja Casablanca
AS Tempete Mocaf da Al Nasr
JS Kabylie da Al Merrikh
Stade Malien da Horoya
Les Buffles du Borgou da ASCK de Kara
USM de Loum da AS Vita Club
Rayon Sports da Al Hilal
RAHIMO FC da Enyimba
A.S SONIDEP da USM Alger
Aigle Noir Makamba da Gor Mahia

Atlabara FC da kungiyar data zamo zakara a gasar league ta kasar Masar
Cano Sport da Mekelle 70 Enderta FC
Dekadaha FC da kungiyar data zamo ta biyu a gasar league ta Masar
LPRC Oilers da General Foot
Hafia FC da Etoile Sportive du Sahel
Kano Pillars da Asante Kotoko
African Stars da Kamfala City.

Matlama FC da AthleticoPetroleos de Luanda
Fomboni FC da Cote d’Or
AS Otoho da Mamelodi Sundowns
Omnisport da FC Nouadhibou
Cercle Mberi Sportif da Elect Sport
Green Mamba da Zesco United
Young Africans da Township Rollers
Big Bullets da FC Platinum
UD Songo da Simba
KMKM SC da Premiero de Agosto
Green Eagles da Orlando Pirates
Fosa Juniors da Pamplemousses SC