Kungiyoyin kwallon kafa guda 4 sun sami damar haurowa gasar ajin NPFL daga ajin NLL
Ga jerin kungiyoyin kwallon kafan kamar haka:
Jigawa golden Stars

Adamawa United
Akwa starlets
Warri wolves
Adamawa United rabon dasu halacci gasar tun a 2007
Jigawa Golden Stars tun 2012 rabon dasudawo gasar
Warri Wolves rabon da su buga gasar tun 2016

Akwa Starlets wannan ne karon farko dasuka hauro gasar ta Premier.
Turawa Abokai