Ayanzu haka tunda aka kammala cininkin dan wasa Nicolas Pepe zuwa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal yanzu shine dan wasan Afrika da yafi kowa tsada a jerin ‘yan wasan Afrika dake taka leda a kasar Ingila.
Ga jerin ‘yan wasan kamar haka da adadin kudin da aka sayesu:

- Nicolas Pepe £72m.
- Riyad Mahrez £60m.
- Pierre-Emerick Aubameyang £56.1m.
- Naby Keita £52.75m.
- Mohamed Salah £36.9m.

Turawa Abokai