D’Tigress Na Fama Da Matsalar Kudi

27

Kungiyar kwallon kwado ta bangaren mata ta kasar nan na fama da rashin kudi a shirye shiryen da sukeyi na tafiya kasar Senegal domin fafata wasan gasar cin kofin nahiyar Afrika.

A ranar Litinin wato 5 ga watan Ogusta na 2019 akesa ran tawagar zata tashi zuwa can kasar ta Senegal amma har yanzu ba babu kudin jirgin ma dazasu tashi zuwa can ballantana sauran kudaden walwala.

Mataimakin NBBF ya bayyana cewar ayanzu dai babu kudi a kasa na tunkarar wannan gasa.

Za a fara wannan gasa a ranar 10 ga watan nan na Ogusta.

A shekaru 2 da suka gabata Najeriya ce ta zamo zakara a gasar da aka kammala a kasar Mali.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan