Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta zamo zakara a gasar Community Shield da aka kammala a yammacin yau.
Ta zamo zakara ne bayan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Liverpool daci 5 da 4 a bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan sun tashi wasa kunnen doki wato 1 da 1.


A yanzu dai kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ce Kungiya ta farko a kasar Ingila data lashe kofuna guda hudu rigis wato tayi cinye du.
Turawa Abokai