‘Yan Wasan Kano Pillars Masu Rijista Dazasu Buga Gasar Zakaru

145
Image processed by CodeCarvings Piczard ### FREE Community Edition ### on 2019-01-28 07:28:21Z | http://piczard.com | http://codecarvings.com

Anfitar da jerin ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars guda 22 da akayimusu rijista dazasu buga gasar zakarun nahiyar Afrika.

Ga jerin’yan wasan kamar haka da lambobin da suke goyawa:

 1. Sujraj Ayeleso Olayiwola 23.
 2. Iddrisu Ibrahim 1.
 3. Christopher Madaki Maichibi 11.
 4. Nasiru Sani 3.
 5. Victor Dennis 27.
 6. Ifeanyi Nweke Samuel 2.
 7. Yusuf Bala Maigoro 17.
 8. Bature Yaro Kawu 30.
 9. Ademola Adeshola David 6.
 10. Rabi’u Ali 10.
 11. Anyanwu Emmanuel Iyke 14.
 12. Nwagua Nyima Nekabari 28.
 13. Hillary Paul Ikenna 18.
 14. Alexandre Kouakou Kouassi 20.
 15. Nzube Aneazemba Pius 4.
 16. Onukwube Samuel Emeka 21.
 17. Abdullahi Musa Tayo 5.
 18. Austine Uzochukwu Chigozie 29.
 19. Rahaqqu Adam Yusuf 25.
 20. Gambo Muhammad 9.
 21. Musa Ahmad 7.
 22. Alaekwe Chijioke 22.

Mai horas war da zai jagoranci kungiyar kwallon kafan ta Kano Pillars shine Ibrahim A. Musa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan