Jerin ‘Yan Wasan Man City Masu Shekaru 25 Zuwa 18

25

Akwai ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City wadanda suke da shekaru 25 zuwa kasa da haka wato 18.

Ga jerin’yan wasan kamar haka:

Correia yana da shekaru 18.

García yana da shekaru 18.

Foden yana da shekaru 19.

Gabriel Jesus yana da shekaru 22.

Angeliño yana da shekaru 22.

Zinchenko yana da shekaru 22.

Rodri yana da shekaru 23.

Lore Sané yana da shekaru 23.

Raheem Sterling yana da shekaru 24.

Barnado Silva yana da shekaru 24.

Mendy yana da shekaru 25.

Stones yana da shekaru 25.

Cancelo yana da shekaru 25.

Laporte yana da shekaru 25.

Ederson yana da shekaru 25.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan