Manchester United Ta Kwankwatse Chelsea

106

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta Manchester United ta zazzagewa kungiyar kwallon kafa ta Chelsea buhun kwallaye.

Manchester sun lallasa Chelsea daci 4 da nema inda suka basu goron Sallah.

Chelsea dai sabon mai horas wa suka dauka wato tsohon dan wasansu wato Frank Lampard.

A yanzu dai babban kalu-bale ne agaban Lampard ganin kungiyar kwallon kafan ta Chelsea ta fara da kafar hagu.

Shin ko Manchester United zasu iya lashe gasar Premier ta bana duba da cewa sun fara wasansu na farko da kafar dama?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan