Home / Wasanni / Wasan Karshe Na Gasar Super Cup Tsakanin Liverpool da Chelsea

Wasan Karshe Na Gasar Super Cup Tsakanin Liverpool da Chelsea

au za ayi karon kaho da kungiyar kaho na gasar Super Cup tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafar kasar Ingila gida biyu wato Chelsea da Liverpool.

Wannan kofi ana fafata shi ne tsakanin kungiyar kwallon kafan data lashe gasar zakarun nahiyar turai da kuma kungiyar data lashe gasar ajin kwararru ta turai.

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ce ta lashe gasar ajin kwararru inda kuma Liverpool ta lashe gasar zakarun nahiyar turai.

Chelsea dai na hannun sabon mai horas wa wato Frank Lampard tsohon dan wasan kungiyar inda a karshen makonnan aka lallasa Chelsea daci 4 da nema a wasan farko na gasar Premier.

A karon farko wasan na Super Cup dai macece alkaliyar wasan daza tai jagoranci.

Shin ko yaya zata kasance bayan mintina 90 na wannan wasa?

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *