
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool kungiya ce datayi shuhura a gasar turai wanda ya hadar da gasar zakarun nahiyar turai da gasar Super Cup da sauransu.
Inda a yanzu Liverpool ta lashe gasar zakarun nahiyar turai guda 6 inda ta lashe gasar Super Cup har sau 4, a 1977 da 2001 da 2005 da kuma 2019.

Akwai ‘yan wasan na Liverpool dasukafi kowa zura kwallaye amma a ‘yan wasansu a tarihi.
Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:
- Steven Gerrard ya zura kwallaye 41.
- Michael Owen ya zura kwallaye 22.
- Ian Rush ya zura kwallaye 20.
- Roger Hunt ya zura kwallaye 17.
- Sadio Mané ya zura kwallaye 17.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataYan Wasan Liverpool Dasuka Zura Kwallaye Masu Yawa Agasar Turai […]