Xavi Ya Lashe Kofinsa Na Farko Amatsayin Mai Horaswa

205

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona wato Xavi ya lashe kofinsa na farko a matsayinsa na mai horas wa a kasar Qatar.

Ya lashe kofin ne da kungiyar kwallon kafa ta Al Sadd bayan sun doke kungiyar kwallon kafa ta Al Duhail daci 1 – 0

Gasar da suka lashe itace gasar Qatar Super Cup ko acemata Sheikh Jassim Cup.

Kuma ayanzu haka kungiyar kwallon kafan da Xavi yake koyarwa sun kai matakin wasan kusa dana kusa da karshe a gasar zakarun nahiyar Asia.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan