Arana Maikama Ta Yau 20 Ga Watan Ogusta 2013

127

A rana mai kama ta yau wato 20 ga watan Ogusta 2013 Manuel Pellegrini ya karbi ragamar horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila.

Inda ya buga wasan farko ya lallasa kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United daci 4 da nema a filin wasa na Ittihad.

Pellagrini ya jagoranci kungiyar kwallon kafa ta Manchester City wasanni 166, ya lashe guda 101 yayi rashin nasara a wasanni 38 sannan ya buga kunnen doki guda 27.

Haka zalika ba iya nan ya tsayaba mai horas war ya lashewa Manchester City kofuna guda 3 daga ciki harda gasar cin kofin ajin Premier ta kasar Ingila.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan