Jihar Kano Ta Rabauta Da Muƙaman Ministan Gona Da Na Tsaro

213

Cikin Jerin sunayen ministocin da shugaban Ƙasa Muhammad Buhari ya rantsar a yau jihar Kano ta rabauta da muƙaman ministan gona da kuma ministan tsaro


Tun da farko shugaba Buhari ya naɗa janaral Bashir Salihi Magashi a matsayin ministan tsaron ƙasar nan, sai kuma Malam Muhammad Sabo Nanono a matsayin ministan gona.


Sauran ministocin sun haɗa da:

1- Uchechukwu Ogah (Abia) – Ministan Ma’aikatar Tama da Karafa
2- Muhammad Musa Bello (Adamawa) – Ministan Abuja
3- Godswill Akpabio (Akwa Ibom) – Ministan Neja Delta
4- Chris Ngige (Anambra) – Ministan Kwadago
5- Sharon Ikeazor (Anambra) – Karamar Ministan Muhalli
6- Adamu Adamu (Bauchi) – Ministan Ilimi
7- Mariam Katagum (Bauchi) – Ministar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari
8- Timipre Sylva (Bayelsa) – Karamin Ministan Man Fetur
9- George Akume (Benue) – Ministan Ayyuka Na Musamman da Harkokin Kasashen Waje
10- Mustapha Baba Shehuri (Borno) – Karamin Ministan Noma da Raya Karkara
11- Goddy Jedi Agba (Cross River) – Karamin Ministan Lantarki
12- Festus Keyamo (Delta) – Karamin Ministan Neja Delta
13- Ogbonnaya Onu (Ebonyi) – Ministan Kimiyya da Fasaha
14- Osagie Ehanire (Edo) – Ministan Lafiya
15- Clement Anade Agba (Edo) – Karamin Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsare
16- Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti) – Ministan Masana’antu da Zuba Jari
17- Geofery Onyeama (Enugu) – Ministan Harkokin Kasashen Waje
18- Ali Isa Ibrahim Pantami (Gombe) – Ministan Sadarwa
19- Emeka Nwajiuba (Imo) – Karamin Ministan Ilimi
20- Suleiman Adamu (Jigawa) – Ministan Albarkatun Ruwa
21- Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna) – Ministar Kudi
22- Mohammed Mahmoud (Kaduna) – Ministan Muhalli
23- Hadi Sirika (Katsina) – Ministan Sufurin Jiragen Sama
24- Abubakar Malami (Kebbi) – Ministan Shari’a
25- Ramatu Tijani (Kogi) – Karamar Ministar Abuja
26- Lai Mohammed (Kwara) – Ministan Yada Labarai da Al’adu
27- Gbemisola Saraki (Kwara) – Karamar Ministar Sufuri
28- Babatunde Raji Fashola (Lagos) – Ministan Ayyuka da Gidaje
29- Adeleke Mamora (Lagos) – Karamin Ministan Lafiya
30- Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa) – Karamin Ministan Kimiyya da Fasaha
31- Zubairu Dada (Niger) – Karamin Ministan Harkokin Kasashen Waje
32- Olamilekan Adegbiti (Ogun) – Ministan Ma’adanai da Karafa
33- Tayo Alasoadura (Ondo) – Karamin Ministan Kwadago
34- Rauf Aregbesola (Osun) – Ministan Harkokin Cikin Gida
35- Sunday Dare (Oyo) – Ministan Matasa da Wasanni
36- Pauline Tallen (Plateau) – Ministar Harkokin Mata
37- Rotimi Amaechi (Rivers) – Ministan Sufuri
38- Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto) – Ministan Harkokin ‘Yan Sanda
39- Saleh Mamman (Taraba) – Ministan Lantarki
40- Abubakar B. Aliyu (Yobe) – Karamin Ministan Ayyuka da Gidaje
41- Sadiya Umar Faruk (Zamfara) – Ministar Jin-kai da Walwalar ‘Yan kasa

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan