Shahararren Mai Horas wannan da sunansa tayi shuhura a kunnuwan duk wasu masu bibiyar harkar kwallon kafa wato Jose Mourinho yayi magana dangane da na’urar nan ta tantance kyawun kwallo wato VAR.
Mourinho dai yayi maganane akan wadanda suke korafi akanta wato masu horas wa kokuma ‘yan wasa.

Shidai Mourinho yace duk mai korafi akan wannan na’ura to barawo ne amma fa a harkar kwallon kafa.
A kakar wasan data gabata da kuma wannan da ake ciki akwai masu horas war da suke ta korafi dangane da wannan na’ura, shin anya Mourinho bada wasu masu horas war yake ba?

Turawa Abokai