Home / Wasanni / Arana Maikama Ta Yau a 2018 Vincent Company Ya….

Arana Maikama Ta Yau a 2018 Vincent Company Ya….

A rana maikama ta yau wato 22 ga watan Ogusta 2008 dan wasan kasar Belgium wato Vincent Company yazo kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila.

Company dai ya jima a kungiyar kwallon kafa ta Manchester City inda daga bisani har ragamar jagorantar kungiyar ya rike wato captain.

Company yasami nasarori a kungiyar kwallon kafan ta Manchester City.

Ga jerin nasarorin daya samu kamar haka:

  1. Ya lashe gasar ajin Premier ta kasar Ingila sau 4.
  2. Ya lashe gasar F.A Cup sau 2.
  3. Ya lashe gasar Community Shield sau 2.
  4. Ya lashe gasar League Cup sau 4.

About Suraj Naiya Kudiddifawa

Check Also

Aubameyang ya kamu da cutar Maleria

Sai dai Har ya zuwa yanzu Arteta bai iya ba da sanarwar ranar dawowar ɗan wasan gaban ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *