Wata kotun sauraron kararkin zaɓe da ke zaune a birnin Lokoja a jihar Kogi ta soke zaɓen sanatan Kogi ta Yamma Dino Melaye
A lokacin da ya ke yankin hukuncin alƙalin kotun ya bayar da umarnin a sake sabon zaɓe a mazabar ta Kogi ta Yamma ba tare da ɓata lokaci ba
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataKotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe Ta Soke Zaɓen Sanata Dino Melaye […]