Shugaban Ƙasa Buhari Ya Gana Da Sarakunan Arewa

42

A yau juma’ah Sarakunan arewacin ƙasar nan su kai wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja

Sarakunan da su ka haɗa da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da kuma Sarkin Daura Faruk Umar Faruk.

Wannan ziyarar dai na zuwa ne kwana biyu da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya rantsar da ministocinsa

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan