Kungiyoyin kwallon kafan Arsenal da Manchester United sun fara ganin sakamakon gyaran da sukayi a gasar Premier ta bana.
Domin kuwa a yau Asabar awasan mako ma 3 Crystal Palace sun gyara Manchester United daci 3 da 1 inda itakuma Liverpool suka ragargaza Arsenal a filin wasa na Anfield.

Liverpool dai a kakar wasan data gabata sun kasance a matsayi na biyu inda saura kadan su lashe gasar.
Daga wasanni uku da aka fafata Liverpool ne Matsayi na 1 da maki 9, shin ko Liverpool zasu lashe gasar wannan shekarar?

Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataArsenal Da Manchester Sun Fara Ganin Gyaran Da Sukayi a Bana […]