Farfesa Makaho Na Farko A Najeriya

234

Farfeaa Jibril Isa Diso, shi ne farkon makaho da aka taba jin ya zama farfesa a Najeriya.

Farfesa Jibril dai yana koyarwa ne a sashen koyar da ilimi na musamman na jami’ar Bayero da ke Kano.

Madogara: Shafin Balarabe Inuwa Dutse.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan