Wakilan Najeriya Kano Pillars Da Enyimba Na Gaf Da Take Wasan Gasar Zakaru

120

Wakilan Najeriya a gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika na gaf da take wasa nan da wasu ‘yan mintina kadan.

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars dai tuni tana kasar Ghana domin buga wasan zagaye na biyu da kungiyar kwallon kafa ta Asente Kotoko inda wasan farko Pillars ta casasu daci 3 da 2.

Ita kuwa Enyimba a nan gida Najeriya zata kara wasan zagaye na biyu da kungiyar kwallon kafa ta Rahimo inda wasan farko Rahimo ta lallasa Enyimba daci 1 da nema.

Ko menene makomar wakilan Najeriya a wasannin na yau?

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan