Wasannin Zagayen Farko Na Gasar Zakarun Nahiyar Afrika

102

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF ta fitar da jaddawalin yadda za a buga gasar zakarun nahiyar Afrika zagayen farko.

Ga yadda wasannin zasu kasance:

Al-Nasr SC da Raja CA

JS Kabylie da Horoya AC

Elect Sport da Espérance Tunis

Enyimba FC da Al Hilal Club

Cano Sport da Al Ahly SC

USM Alger da Gor Mahia FC

Asante Kotoko SC da Etoile Sahel

ASC Kara da AS Vita Club

Generation Foot da Zamalek SC

FC Nouadhibou da Wydad AC

Petro Atletico da KCCA FC

Cote d’Or da Mamelodi Sundowns

Young Africans da ZESCO United

FC Platinum da UD Songo

Green Eagles da Primeiro de Agosto

Fosa Juniors da TP Mazembe

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan