Arana Maikama Ta Yau Man United Suka Zabgawa Arsenal 8

188

A rana maikama ta yau wato 28 ga watan Ogusta na 2011 kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta zazzagewa Arsenal Kwallaye 8.

Inda yanzu shekaru 9 kenan da kafa wannan gagarumin tarihi akan kungiyar kwallon kafan ta Arsenal lokacin Sir Alex Perguson ne yake horas da Manchester United shikuma Wenger yana horas da Arsenal inda aka tashi wasa 8 da 2.

‘yan wasan da suka jefawa Manchester kwallaye sune:

Wayne Rooney ya jefa kwallaye 3.

Ashley Young ya jefa kwallaye 2.

Danny Welbeck ya jefa kwallo 1.

Park Ji-Sung ya jefa kwallo 1.

Nani ya jefa kwallo 1.

Sukuwa ‘yan wasan da suka jefawa Arsenal kwallayenta sune:

Theo Walcott ya jefa kwallo 1.

Robin van Persie ya jefa kwallo 1.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan