Mabdzukic Ya Shirya Barin Juventus a Watan Janairu

183
SHANGHAI, CHINA - AUGUST 08: Mario Mandzukic of Juventus FC in celebrates a goal during the Italian Super Cup final football match between Juventus and Lazio at Shanghai Stadium on August 8, 2015 in Shanghai, China. (Photo by Lintao Zhang/Getty Images)

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus wato Mario Mabdzukic ya bayyana cewar a shirye yake da yabar kungiyar ta Juventus matukar watan Janairu ya kama.

Hakan ya biyo bayan rashin ganin sunansa da baiyiba a jerin ‘yan wasan da zasu bugawa kungiyar kwallon kafan ta Juventus gasar zakarun nahiyar turai ba.

SHANGHAI, CHINA – AUGUST 08: Mario Mandzukic of Juventus FC in celebrates a goal during the Italian Super Cup final football match between Juventus and Lazio at Shanghai Stadium on August 8, 2015 in Shanghai, China. (Photo by Lintao Zhang/Getty Images)

Mabdzukic dai ya kara da cewa a shirye yake ya koma kasar Sin wato China kokuma ya koma wata kungiyar kwallon kafan a nahiyar turai.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan