Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya wato Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya gina kwalejin aikin jinya da aikin unguwar zoma a garin Kwankwaso da ke yankin ƙaramar hukumar Madobi ta jihar Kano.
Kwalejin wacce aka sanya mata suna Nafisatu College of Nursing and Midwifery ita ce ta farko mai zaman kanta a tarihin jihar Kano.
An daɗe ana yiwa gwamnan gori akan yadda ya gina wata katafareriyar makaranta a jihar Nassarawa, a maimakon ya ginata a jihar sa ta haihuwa
Turawa Abokai